Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ma'aikatar Shari'ar ta bayyana cewa a halin yanzu Ma'aikatar na cikin shirin samar da doka wadda zata hana duk wasu ayyuka na Majalisar Maluma mai alaka da mazhabar shi'a a kasar.An kafa Majalisar Maliaan ta 'yan Shi'a a shekarar 2004 sannan manufar wannan majalisa ita ce yada mazhabar Ahlul bait tare da bin didikin al'amuran da suka shafi mabiya wannan mazhaba a kasar ta Bahrain
Shugaban Majalisar Maluman ta kasar Bahren ya bayyana cewa Gwamnati Ali Khaliba na kokarin alakanta harin da aka kai a yankin Arrafa’a dake kudacin Manama baban birin kasar ga ‘yan adawar Kasar amma ya kama Gwamnati ta sati Al’ummar Bahren ba zata sa hanun ta ga mumunan ayuka da ta’addanci wajen cimma bukatun ta ba. Wannan firici na zuwa bayan wani hari baya bayan da aka kai a guraren ajiyar Motoci na Masalacin Isa bn Suleiman inda wata Mota shake da bama-bamai ta tarwatse a wannan guri.inda Gwamnati ke zargin ‘yan adawa da hanu wajen kai wannan hari.
Shugaban Maluman ya kara da cewa Gwamnati ta kama ‘yan adawar kasar da dama wanda suka hada da manyan maluma,’yan siyasa,likitoci da manyan masana shara’a sanan tuhumar da Gwamnati ke musu zarki ne marassa tushe, al’umma za ta ci gaba da nemen ‘yan cinta ta hanyar ruwan sanhi kamar gudanar da zanga-zanga har sai taga ta cimma bukatunta.
1306946