iqna

IQNA

kwamiti
An jaddada a taron gaggawa na kwamitin Falasdinu (PUIC) karo na biyar:
Tehran (IQNA) Shuwagabannin majalisun kasashen musulmi sun bayyana a taron gaggawa na kwamiti n dindindin na kungiyar hadin kan kasashen musulmi na Palastinu a karo na biyar cewa muna goyon bayan al'ummar Palastinu da kuma kare su; Wajibi ne a dauki matakan da suka wajaba don gurfanar da gwamnatin sahyoniyawa a kotunan duniya.
Lambar Labari: 3490451    Ranar Watsawa : 2024/01/10

Tehran (IQNA) Shugaban baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 30 ya sanar da amincewa da gudanar da baje kolin kur'ani a tsakanin karshen watan Maris da farkon watan Afrilu na shekara mai zuwa a majalisar dokokin kasar inda ya ce akwai yiyuwar sauya wannan lokaci.
Lambar Labari: 3490371    Ranar Watsawa : 2023/12/27

Beirut (IQNA) Kwamitin ijtihadi da fatawa na kungiyar malaman musulmi ta duniya ya fitar da sanarwa mai taken "Fatwawar gwamnatocin kasashen musulmi dangane da wajibcin da suka rataya a wuyansu na yakin Gaza" yana mai fayyace cewa: tsoma bakin soja da samar da kayan yaki ga gwamnatin Palastinu da kungiyoyin gwagwarmaya. wajibcin Sharia.
Lambar Labari: 3490073    Ranar Watsawa : 2023/11/01

Ma'aikatar kula da harkokin kyauta ta kasar Masar ta sanar da kafa wata kungiya ta musamman da za ta sa ido kan hazaka da manyan kur'ani a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488690    Ranar Watsawa : 2023/02/20

Karkashin kulawar kwamitin kasa da kasa
Tehran (IQNA) An fara aikin "Mushaf Umm" da nufin rubuta kur'ani mai tsarki tare da karatunsa guda goma da ruwayoyi ashirin a birnin Istanbul karkashin kulawar wani kwamiti n kasa da kasa.
Lambar Labari: 3488241    Ranar Watsawa : 2022/11/27

Tehran (IQNA) Gwamnan Najaf Ashraf kuma shugaban kwamiti n kolin tsaro na wannan lardi ya sanar da cewa masu ziyara miliyan 20 ne ake sa ran za su halarci taron Arbaeen Hosseini na wannan shekara.
Lambar Labari: 3487786    Ranar Watsawa : 2022/09/02

Tehran (IQNA) Mahalarta taron tattaki na Arbaeen Hosseini a yankin "Ras al-Bisheh" da ke yankin Faw na lardin Basra na kasar Iraki sun sanar da fara wannan bikin da taken "Daga teku zuwa kogi".
Lambar Labari: 3487760    Ranar Watsawa : 2022/08/28

Tehran (IQNA) Kwamitin zaɓen masu kula da masu sha'awar yin aiki a farfajiyar "Al-Azhar" na masallacin Al-Azhar ya fara gudanar da ayyukansa ne ta hanyar tafiya larduna daban-daban na ƙasar Masar.
Lambar Labari: 3487657    Ranar Watsawa : 2022/08/08

Tehran (IQNA) Masana falaki sun sanar da lokavin ganin jinjirin watan Ramadan a wasu kasashen Larabawa wanda zai kasance a ranar 2 ga Afrilu, 2022.
Lambar Labari: 3486779    Ranar Watsawa : 2022/01/04

Tehran (IQNA) Sheikh "Ahmad Abu Fayyuz" fitaccen makaranci ne na kasar Masar daga lardin Kafr Sheikh, wanda aka fi sani da "Farisul Qurra" a kasar.
Lambar Labari: 3486588    Ranar Watsawa : 2021/11/21

Tehran (IQNA) babban kwamiti n musulmin kasar Amurka ya caccaki shugaban kasar Faransa kan matakan takurawa musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485385    Ranar Watsawa : 2020/11/21

Tehran (IQNA) an sanar da dakatar da sallar Juma’a a babban masallacin birnin Brussels na kasar Belgium sakamakon yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3484615    Ranar Watsawa : 2020/03/12

Tehran (IQNA) kwamiti n yaki da nuna wariya na kasashen turai ya yi gargadi kan karuwar nuna kyama ga musulmi a cikin kasashen nahiyar turai.
Lambar Labari: 3484568    Ranar Watsawa : 2020/02/28

Bangaren kasa da kasa, mutanen kasar Morocco suna raya ranakun maulidin manzon Allah da karatun kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3484239    Ranar Watsawa : 2019/11/10

Kwamitin katre hakkin bil adama na majalisar diniin duniya ya yi kakkausar suka dangane da halin da fursunonin siyasa suke ciki a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3483448    Ranar Watsawa : 2019/03/11

Bangaren kasa da kasa, Kwamiti na uku a babban zauren MDD ya fitar da wani sabon kuduri wanda ya yi Allah wadai da gwamnatin kasar Myanmar kan yadda take azzabtar da musulman kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3482110    Ranar Watsawa : 2017/11/17

Bangaren kasa da kasa, babban malamin Azahar Ahamd Tayyib ya sanar da kafa kwamiti , domin bin diddigin fatawowyin da malamai da ake fitarwa a kasar Masar, da nufin hana fitar da fatawoyi da ke yada tsatsauran ra'ayi.
Lambar Labari: 3481514    Ranar Watsawa : 2017/05/14

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Amurka ta yanke hukuncin daurin shekaru 30 a gidan kaso a kan wani da yakona masallaci a garin Orlando na jahar Florida.
Lambar Labari: 3481213    Ranar Watsawa : 2017/02/08