iqna

IQNA

Sultan
Rabat (IQNA) " Sultan Talab" ( Sultan al-Tullab) al'ada ce ta tarihi don karrama mahardatan kur'ani a kasar Maroko, wanda har yanzu ake ci gaba da raye a garuruwa da dama na wannan kasa.
Lambar Labari: 3489582    Ranar Watsawa : 2023/08/02

"Masallacin shudi" na Istanbul, wanda aka gina shi kimanin shekaru 400 da suka gabata bisa umarnin Sultan Ahmed Osmani, ana sake mayar da hankalin maziyartan da kawata gine-ginensa.
Lambar Labari: 3488248    Ranar Watsawa : 2022/11/28