IQNA- Wwata kotu da ke birnin Amman na kasar Jordan, ta bayar da umarnin a kai masu cutar daji guda biyu zuwa wata cibiya domin haddar kur’ani mai tsarki a madadin hukumci na gargajiya.
Lambar Labari: 3494353 Ranar Watsawa : 2025/12/16
Tehran (IQNA) Kasar Gambiya ta gudanar da taron mabiya addinai karo na farko a nahiyar Afirka tare da baki daga kasashen Afirka daban-daban 54 da suka hada da shugabannin addinai da jami'an gwamnati da kuma 'yan siyasa domin tattaunawa kan zaman lafiya da juna.
Lambar Labari: 3488300 Ranar Watsawa : 2022/12/07