iqna

IQNA

IQNA - Masallacin Larabanga mai shekaru 700 yana cikin tsarin gine-ginen Sudan da ke gabar teku a Ghana, kuma shi ne masallaci mafi dadewa a kasar da aka yi da yumbu da katako, duk da tsananin zafin da ake ciki, iskar da ke ciki tana nan a sanyaye.
Lambar Labari: 3491879    Ranar Watsawa : 2024/09/16

Tehran (IQNA) Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya haifar da ambaliya a Makkah kuma a sakamakon haka an rufe cibiyoyin ilimi da masallatai. Haka nan kuma alhazan Baitullah Al-Haram suna godiya da wannan ni'ima ta Ubangiji.
Lambar Labari: 3488323    Ranar Watsawa : 2022/12/12