Shugaban kungiyar Malaman Iraki:
IQNA - A cikin wani jawabi da ya yi, shugaban kungiyar malaman kasar Iraki ya mayar da martani dangane da shigar da hukumar Shi'a a birnin Najaf Ashraf cikin jerin sunayen ta'addancin gwamnatin sahyoniyawan tare da daukar matakin a matsayin wani mataki na yaki da addini da fadada fagen yakin.
Lambar Labari: 3492016 Ranar Watsawa : 2024/10/10
IQNA - Tsibirin Djerba na kasar Tunisiya da aka fi sani da "Tsibirin Masallatai" wanda ke da masallatai daban-daban guda 366 da suka hada da wani masallacin karkashin kasa da kuma wani masallaci da ke bakin teku, ya shiga cikin jerin abubuwan tarihi na UNESCO.
Lambar Labari: 3490436 Ranar Watsawa : 2024/01/07
Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas a birnin Kudus ya yi kira da a gudanar da babban taron al'ummar Palasdinu a masallacin Al-Aqsa domin dakile makircin mahara a lokacin bukukuwan Hanukkah na Yahudawa.
Lambar Labari: 3488345 Ranar Watsawa : 2022/12/16
Tehran - (IQNA) shugaban majalisar juyin juya hali a kasar Yemen ya bayyana hadin kan al'ummar kasar Yemen wajen tunkarar makiyan kasar da cewa babban sako ne.
Lambar Labari: 3484563 Ranar Watsawa : 2020/02/26