Tehran (IQNA) Sheikh Al-Azhar ya bayyana cewa taya kiristoci murna r bukukuwansu ba wai yabo da bukukuwa ba ne, sai dai a bisa koyarwar addini, ya kuma bayyana cewa kin taya kiristoci murna r bukukuwan da suke yi ba shi da alaka da Musulunci.
Lambar Labari: 3488390 Ranar Watsawa : 2022/12/25