IQNA

Yadda Kiristoci Iraniyawa Suka Gudanar da Tarukan Kirsimati A Majami'iunsu A Shekrar Bana

Tehran (IQNA) kamar sauran kasashen duniya, mabiya addinin kirista a kasar Iran sun gudanar da bukukuwan shekarar bana a cikin yanayi na corona.

Yadda wasu daga cikin majami'u na mabiya addinin kirista suka gudanar da bukukuwan kirsimati na shekarar bana kenan akasar Iran, tare da kiyaye ka'idoji na kiwon lafiya domin kaucewa kamuwa da cutar korona ko yada ta.