Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa a zaman da ake gudanarwa kan dangantaka tsakanin addinai da kuma fahimtar juna gami da alakar al’adu mai bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin mulunci Ayatollah Taskhiri ya bayyana cewa gwagwarmaya na nufin kin amincewa da duk wani aikin ta’addanci da kuma kalu balantarsa.
A wani bayanin kuma babban magatakardar Kungiyar gwagwarmya talebanon ya bayyana cewa; fada da ayyukan ta’addacimasu akidar kafirta mutane ne abinda kungiyar ta sanya a gaba a halin yanzu. A yayin ganawar da ya yi da sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran a birnin Beirut, ya yi ishara da hadin da ake ciki a yanzu a kasa na barazanar ta’addanci wanda ba shi da tamka a cikin wannan yanki, muhimmin abinda kungiyar ta sanya a gaba shi ne fuskantar wannan ta’addancin na masu akidar kafirta mutane da kuma aiko domin hana shi isowa cikin kasar.
Haka nan kuma yi ishara da kokarin da kungiyar yi na ganin an sami zamon lafiya da hadin kan al’ummar kasar ya kuma jaddada godiya ga Jamhuriyar Musulunci ta iran akan matsayarta na taimakawa gwagwarmaya, tare da cewa; Fuskantar ayyukan ta’addanci na masu akidar kafirta mutane tana da bukatuwa da daukar matakai masu karfi ba wasan kwakwayo ba.
1457733