Bangaren zamantakewa; Shirya Gasa Kan kayayyakin sawa na Iraniyawa da musulmi da kuma kara fadada al'adun musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: wannan gasa wata babbar dam ace da za ta kara kusanci da yada al'adun iraniya da na musulmi a tsakanin sauran al'ummomi na dunyia kuma haka zai kara fito da al'adunsu da kuma yadda suka ci gaba ta fuskar kayayyaki da saka.
421002