IQNA

15:33 - June 20, 2009
Lambar Labari: 1792688

Hadin Guiwar Masoya Palasdinawa Sun Yi Allah wadai Da Ziyarar Shugaban HKI Zuwa Azarbaijan

Bangaren kasa da kasa: hadin guiwar kungiyoyi masoya Palasdinu da Palasdinawa sun fitar da wani bayani da a cikinsa suke sukan gayyatar da shugaban kasar Azarbaijan ya yi wa shugaban HKI.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga tevhidhaber ta watsa rahoton cewa; a cikin wannan bayani da hadin kungiyoyin da ke nuna kauna ga al'ummar Palasdinu a kasar Turkiya sun yi kaukausar suka ga gayyanatar shugaban haramtacciyar kasar Isra'ila kan kai ziyara a kasar Azarbaijan.

422240

captcha