IQNA

An An Fassara Littafin Da Ya shafi Addu'o'I A Cikin Harshen Spain

Bangaren ilimi da tunani: An fassara littafin day a kumshi addu'o'I a cikin harshen Spain domin bawa al'umma da ke Magana da wannan yare damar amfanuwa da irin wadannan addu'o'i.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa labarin wallafa wannan littafi day a kumshi fassarar addu'o'I a cikin harshen Spain domin amsa dubban bukatun masu sha'afa ganin an fassara wannan littafi a cikin yaren na spain.

424100