IQNA

An Rarraba Kur'ani Fassararre Dubu Talatin A Tailand

13:45 - June 25, 2009
Lambar Labari: 1794818
Bangaren harkokin kur'ani; Majalisar musulunci a Tailand ta rarraba kur'ani dubu talatin da aka fassara da harshen tailandanci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran daga kudu maso gabacin Asiya bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Islamul yaum ta watsa rahoton cewa: kur'ani da aka fassara da harshen Tailand dubu talatin ne Bahumubul Aduliyadj sarkin kasar Tailand ya bada umarnin rarraba su a cikin yankuna talatin da shidda na wannan kasa. Wannan kur'ani da aka fassara yana dauke da ayoyin da aka fassara da larabaci.


424898


captcha