Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a daidai wannan lokaci na watan Azumin Ramala mai tsarki da musulmi ke dukufa wajen maida himma kan abubuwa da shagul-gulili na azumi za karawa lamarin armashi ta hanyar shirya wata kasuwar baje koli kan kur'ani da abubuwa irin na addini da al'adi na gari a jami'ar Lahur.
463435