IQNA

Kada ku ƙwace dukiyar juna da yaudara

IQNA - Kada ku ci dukiyõyinku a tsakãninku da ƙarya, kuma ku sãdu da ita zuwa ga mahukunta dõmin ku ci wani yanki daga dũkiyõyin mutãne da zunubi alhãli kuwa kũ, kuna sane. Baqarah Aya ta 188