IQNA

An Fara Gudanar Da Wani Shirin Na Nuna Goyon Bayan Qods

15:11 - September 17, 2009
Lambar Labari: 1827364
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani shiri na na nuna goyon baya gag a Qods, wanda jami'ar Mustafa ta dauki nauyin gudanarwa.
Kamfani dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na cibiyar yada ilimin addiin muslunci da ke birnin Qom a jamhuriyar Musulunci ta Ira cewa; An fara gudanar da wani shiri na na nuna goyon baya gag a Qods, wanda jami'ar Mustafa ta dauki nauyin gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa daga cikin muhimman abubuwan da shirin zai kunsa akwai batun kara wayar da kan musulmi kan muhimmancin Qods a cikin addininsu.465819

captcha