IQNA

Wani bangare na karatun Alireza Rezaei

IQNA - Karatun kur'ani mai girma wanda karanta kowace aya wacce take da lada mai girma, kuma saurarensa yana sanyaya zuciya. A cikin tarin karatuttuka mai taken “hasken sama”, mun tattara karatu da kyawun muryar kur’ani da kuma karatun fitattun mahardata na Iran don samar dayanayi na karfafa tilawa da ruhin kur’ani. A ƙasa za ku ga wani bangare na karatun Alireza Rezaei. Da fatan wannan zai zama mai amfani wajen daukaka Kalmar wahayi..