IQNA

Shimgen Ilmantar Da Kiristanci

Bangaren nazari: ofishin da ke kula da yada Musulunci a Hauzar birnin Qum sun bude wani shimgen ilimantar da Kiristanci a fadin kasar Iran.
Hujjatul Islam Najaf Hidayati Zade shugaban cibiyar yada al'adu a karkashin ofishin yada addinin Musulunci a Hauzar Ilimi a wata tattaunawa da cibiyar dake kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa bisa la'akari da yadda kiristoci suka fadada farfaganda kan addinin Musulunci a fadin kasashen Iran kuma da yadda matasa ke tururuwa suka gay a dace mu shirya wani horo kan kiristanci kan dalibai yan hauza a fadin kasar da hakan zai fayyace biri har wuciya da fahimmata hakanin gaskiya da kuma yadda kaucewa fadawa hadarin da ke fuskantar matasa .


470310