IQNA

Sayyida Fatema Ma'asuma (SA) Malama Ce Da Ba Ta Malama

Bangaren fikira da ilimi; Sayyida Ma'asuma malama ce daga cikin malamai da suka sha ilimi daga limaman iyalan gidan manzon Allah kai tsaye a lokacin rayuwarta mai albarka.
Kamfanin dilalncin labaran Iqna daga bangarensa na yada labarai da ke Isfahan ya habarta cewa; Daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci na kasar Iran day a gabatar da jawabi dangane da haihuwar Sayyida Fatima Ma'asuma (SA) Sayyida Ma'asuma malama ce daga cikin malamai da suka sha ilimi daga limaman iyalan gidan manzon Allah kai tsaye a lokacin rayuwarta mai albarka. Bayanin ya ci gaba da cewa Sayyida ma'asuma Daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci na kasar Iran day a gabatar da jawabi dangane da haihuwar Sayyida Fatima Ma'asuma (SA) Sayyida Ma'asuma malama ce daga cikin malamai da suka sha ilimi daga limaman iyalan gidan manzon Allah kai tsaye a lokacin rayuwarta mai albarka. Bayanin ya ci gaba da cewa Sayyida ma'asuma.481163