Bangaren al'adu da fasaha; Madaba'antar Alhuda ta kai littafanta a taron baje kolin littafai da ake gudanarwa a birnin Frnkfurt na kasar Jamus, da suka hada da kur'anai da aka tarjama a cikin harsuna daban-daban.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na cibiyar kula da harkokin al'adu ta jamhuriyar Musulunci ta Iran a reshenta na kasar Jamus cewa; Madaba'antar Alhuda ta kai littafanta a taron baje kolin littafai da ake gudanarwa a birnin Frnkfurt na kasar Jamus, da suka hada da kur'anai da aka tarjama a cikin harsuna daban-daban. Bayanin ya ci gaba da cewa Madaba'antar Alhuda ta kai littafanta a taron baje kolin littafai da ake gudanarwa a birnin Frnkfurt na kasar Jamus, da suka hada da kur'anai da aka tarjama a cikin harsuna daban-daban.481338