IQNA

A Buga Kur'ani Da Rubutu Mai Gamsarwa Da Ibrahim Sultani Ya Rubuta.

14:27 - October 22, 2009
Lambar Labari: 1840414
Bangaren harkkokin kur'ani: An buga kur'ani da rubutu mai kayatarwa da kuma gamsarwa da Ibrahim Sultani ya rubuta.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta tattauna da Ali Taib Niya shugaban muassisar nuna iya zane da rubutu ta watsa rahoton cewa: a cikin wannan tattauna ce da ta hada su da cibiyar ya bayyana cewa tuni sun buga wani kur'ani da Ibrahim Sultani ya rubuta da hannunsa cikin rubutu mai kayatarwa da kuma zane mai kyau.

481528

captcha