Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ofishin da ke kula da yada al'adun kasar Iran a wannan kasa ta Seralenka ya bada labarin fara wannan kasuwar baje kolin nuna rubutu cikin tsari na kur'ani mai girma kuma tuni aka samu mahalarta daga kasashe da dama da kuma na cikin gida a wannan kasa.
481834