Bangaren al'adu da fasaha; An buga tare da yada wani littafi mai yin bayani kan munasabat na addinin muslunci tare da bayyana tarihi da kuma lokutan gudanar da su.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na kasar Afganistan cewa; An buga tare da yada wani littafi mai yin bayani kan munasabat na addinin muslunci tare da bayyana tarihi da kuma lokutan gudanar da su. An buga tare da yada wani littafi mai yin bayani kan munasabat na addinin muslunci tare da bayyana tarihi da kuma lokutan gudanar da su.
481920