Bangaren al'adu da fasaha" an fara gudanar da kasauaw nuna hotunan yan gudun hijira Palasdinawa a saida.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga kasar Labanon ta watsa rahoton fara wata kasuwar baje koli dfa nuna hotunan yan gudun hijira Palasdinawa a garin saida domin hakan ya bawa kowa damar fahimta da samin halin day an gudun hijira Palasdinawa ke ciki da kuma irin kumci da damuwar da yahudfawan sahayoniya suka sa su a ciki.
483691