Bangare siyasa da zamantakewa: Imani da abubuwa mason kima da daraja na addini na taimakawa mata .
Cibiyar da ke kula da harkokin addini a Iran Ikna ce daga Azarbaijan ta watsa rahoton cewa: hujjatul Islam Mujtaba Nazari malami a hauzar ilimi kuma malami a jami'ar Tabriz ya bayyana cewa yin imani da abubuwa masu daraja da kima na addini na taimakawa mata a lamuran da suka shafi addini da kuma rayuwarsu ta zaman takewa da ta akida har ila yau yana taimaka masu wajen yin riko da addini matuka gaya.
483602