Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin jaridar kasar Qatar ta Al-raya cewa; Za a gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta yankin tekun fasha da ta kebanci matasa a kasar Oman, wadda za a kwashe kwanaki hudu a jere ana gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta yankin tekun fasha da ta kebanci matasa a kasar Oman, wadda za a kwashe kwanaki hudu a jere ana gudanarwa. 483506