IQNA

Rubutu Harshe Ne Na Bayyana Sakon Wahayin Ubangiji

Bangaren fasaha; Kyakkyawan rubutu wata hanya ce ta bayyana manufofi da sakon da ke tattare a cikin wahayin ubangiji, da ke bayyana hakikanin koyarwa ta wahayin Allah da manufofinsa ga sauran talikai.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga daga daya daga cikin fitattun marubuta na kasar Iran cewa; Kyakkyawan rubutu wata hanya ce ta bayyana manufofi da sakon da ke tattare a cikin wahayin ubangiji, da ke bayyana hakikanin koyarwa ta wahayin Allah da manufofinsa ga sauran talikai. Marubucin mai suna Reza Moftakhir ya bayyana cewa, daya daga cikin muhimman hanyoyi na bayyana kowane irin sako ita ce hanyar rubutu. 483427