IQNA

An Buga Tare Da Yada Wani Littafi Kan Bayyanar Imam Mahdi A Labanon

Bangaren fikira da ilimi; An buga tare da yada wani littafi da ke bayani kan bayyanar imamul hujja mahdi (AJ) a kasar Labanon, wanda ke yin Karin haske kan matsayinsa da kuma yanayin bayyanarsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na kasar Labanon cewa; An buga tare da yada wani littafi da ke bayani kan bayyanar imamul hujja mahdi (AJ) a kasar Labanon, wanda ke yin Karin haske kan matsayinsa da kuma yanayin bayyanarsa. An buga tare da yada wani littafi da ke bayani kan bayyanar imamul hujja mahdi (AJ) a kasar Labanon, wanda ke yin Karin haske kan matsayinsa da kuma yanayin bayyanarsa.494045