IQNA

Za A Gudanar Da Tarukan Tunawa Da Mawakin Iraniyawa Firdausi

Bangaren a'adu da fasaha; Za a gudanar da wani zaman taro na tunawa da tsohon mawakin Iraniyawa Firdausi a birnin Mombai na kasar India, wanda zai samu halartar masana daga jami'oin kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani zaman taro na tunawa da tsohon mawakin Iraniyawa Firdausi a birnin Mombai na kasar India, wanda zai samu halartar masana daga jami'oin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa a wajen taron za a gabatar da jawabai wanda malaman jami'a gami dam asana za su yi kan matsayin Firdausi, da kuma irin rubuce-rubucensa a fannonin hikima. 494206