IQNA

Za A Gudanar Da Taro Kan Imam Ali (AS) A Kasar Turkiya

16:13 - November 22, 2009
Lambar Labari: 1852675
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan Imam Ali (AS) a birnin Azmir na kasar Turkiya, wanda zai yi dubi kan bangarori daban-daban na rayuwar Imam Ali (AS)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Turkiya cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan Imam Ali (AS) a birnin Azmir na kasar Turkiya, wanda zai yi dubi kan bangarori daban-daban na rayuwar Imam Ali (AS) Za a gudanar da wani zaman taro kan Imam Ali (AS) a birnin Azmir na kasar Turkiya, wanda zai yi dubi kan bangarori daban-daban na rayuwar Imam Ali (AS) 496343


captcha