Bangaren fikira da ilimi; An saka makalolin taron mahdawiyya a cikin shafikan internet, wanda aka gudanar a karo na shida tare da halartar masana da malaman jami'a daga sassa daban-daban na kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na cibiyar darul hadis cewa; An saka makalolin taron mahdawiyya a cikin shafikan internet, wanda aka gudanar a karo na shida tare da halartar masana da malaman jami'a daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. An saka makalolin taron mahdawiyya a cikin shafikan internet, wanda aka gudanar a karo na shida tare da halartar masana da malaman jami'a daga sassa daban-daban na kasashen musulmi.497254