IQNA

Masu Bayar Da Agaji Lardin Simnan Sun Isa Kasar Iraki

Bangaren al'adu da zamantakewa; ibiyar kula da harkokin bincike kan hakkokin dan adam ta gudanar da zamanta kan hakkokin 'yan gudun hijira a dukkanin sassa na duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa; Cibiyar kula da harkokin bincike kan hakkokin dan adam ta gudanar da zamanta kan hakkokin 'yan gudun hijira a dukkanin sassa na duniya. ibiyar kula da harkokin bincike kan hakkokin dan adam ta gudanar da zamanta kan hakkokin 'yan gudun hijira a dukkanin sassa na duniya.500442