IQNA

Za A Bude Wata Tshar Talabijin Ta 'Yan Shi'a A India

Bangaren fikira da ilimi; za a bude wata tashar talabijin din shirye-shiryen mabiya mazhabar shi'a a kasar India domin samun damar yada shirinsu ta hanyar tauraron dan adam.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren kula shirye-shirye na talabijin din HIZTV cewa; za a bude wata tashar talabijin din shirye-shiryen mabiya mazhabar shi'a a kasar India domin samun damar yada shirinsu ta hanyar tauraron dan adam. za a bude wata tashar talabijin din shirye-shiryen mabiya mazhabar shi'a a kasar India domin samun damar yada shirinsu ta hanyar tauraron dan adam. 501208