IQNA

An Fitar Da Wasu Makaloli Kan Masaniya Dangane Da Iran

Bangaren al'adu da fasaha; An fitar da wasu tarin makaloli da aka rubuta dangane da ilimin sanin Iran, wanda daruruwan dalibai suka rubuta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fitar da wasu tarin makaloli da aka rubuta dangane da ilimin sanin Iran, wanda daruruwan dalibai suka rubuta. wani labari da yadauko daga mai lamba 300 daga kamfanin dillancin labaran ISNB cewa; An fitar da wasu tarin makaloli da aka rubuta dangane da ilimin sanin Iran, wanda daruruwan dalibai suka rubuta. wani labari da yadauko daga mai lamba 300 daga kamfanin dillancin labaran. 501193