Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; Kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ISESCO ta bukaci da a kafa takunkumin karya tattalin arziki a kan kasar Switzerland, bayan da ta haramta wa musulmi gudanar da ayyukan ibadarsu cikin 'yanci. Kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ISESCO ta bukaci da a kafa takunkumin karya tattalin arziki a kan kasar Switzerland, bayan da ta haramta wa musulmi gudanar da ayyukan ibadarsu cikin 'yanci.503140