IQNA

Firaministan Rasha Ya Ki Amincewa Da Cire Kalmar Ubangiji a Taken Kasa

12:21 - December 03, 2009
Lambar Labari: 1856793
Bnagaren kasa d akasa; Fira ministan kasar rasha V. Putin ya nuna rashin amincewarsa da duk wani batun cire kalmar ubangiji a cikin taken kasar, bayan da jam'iyar 'yan kwaminist ta gabatar da shawara kan hakan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran resalehabar cewa; Fira ministan kasar rasha V. Putin ya nuna rashin amincewarsa da duk wani batun cire kalmar ubangiji a cikin taken kasar, bayan da jam'iyar 'yan kwaminist ta gabatar da shawara kan hakan. Fira ministan kasar rasha V. Putin ya nuna rashin amincewarsa da duk wani batun cire kalmar ubangiji a cikin taken kasar, bayan da jam'iyar 'yan kwaminist ta gabatar da shawara kan hakan. 503254


captcha