Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Turkish cewa; Jami'ar California ta kudu a garin Losangeles ta saka wani tsari na sauraroron karatun kur'ani mai tsarki a shafin internet na wannan jami'ar ga masu bukatar sanin kur'ani ko bincike kansa Jami'ar California ta kudu a garin Losangeles ta saka wani tsari na sauraroron karatun kur'ani mai tsarki a shafin internet na wannan jami'ar ga masu bukatar sanin kur'ani ko bincike kansa.503289