IQNA

12:21 - December 03, 2009
Lambar Labari: 1856795

UN Ta Bayyana Hana Gina Masalatai A Switzerland A Matsayin Wariya

Bangaren kasa da kasa; Majalisar dinki duniya ta bayyana matakin da gwamnatin Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a kasar a matsayin wani mataki na nuna wariya da banbanci ga musulmi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Associated press cewa; Majalisar dinki duniya ta bayyana matakin da gwamnatin Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a kasar a matsayin wani mataki na nuna wariya da banbanci ga musulmi. Majalisar dinki duniya ta bayyana matakin da gwamnatin Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a kasar a matsayin wani mataki na nuna wariya da banbanci ga musulmi. 503293

captcha