Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren kula da harkokin manema labarai a majalisar dokokin kasar Iran cewa; Tawagar musamman ta majalisar dokokin kasar Iran ta kama hanya zuwa kasar Afirka ta kudu domin ganawa da wasu masana na kasar a biranan kape town. Tawagar musamman ta majalisar dokokin kasar Iran ta kama hanya zuwa kasar Afirka ta kudu domin ganawa da wasu masana na kasar a biranan kape town. 503299