IQNA

Jamhuriyar Musulunci Na Kokarin Hada Kan Al'ummar Musulmi

Bangaren rahoto; Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana yin matukar kokarinta domin ganin an samu hadin kai tsakanin al'ummar musulmi, tare da ajiye banbance-bance da ke akwai tsakanin mabiya addinin Musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Qom cewa; daya daga cikin daliban addinin mulsulunci a jami'ar al'musatafa cewa; Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana yin matukar kokarinta domin ganin an samu hadin kai tsakanin al'ummar musulmi, tare da ajiye banbance-bance da ke akwai tsakanin mabiya addinin Musulunci. Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana yin matukar kokarinta domin ganin an samu hadin kai tsakanin al'ummar musulmi, tare da ajiye banbance-bance da ke akwai tsakanin mabiya addinin Musulunci. 503229