IQNA

12:18 - December 03, 2009
Lambar Labari: 1856807

Tawagar Masu Karatun Kur'ani Da Ke Makka Na Taka Rawar Gani

Bangaren kur'ani; Shugaban tawagar iraniya makaranta kur'ani mai tsarki da ahalin yanzu suke gudanar da ayyukan yada sako a kasa mai tsarki, za su taka rawa wajen hadin kan al'ummar musulmi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarensa da ke kasa mai tsarki cewa; Shugaban tawagar iraniya makaranta kur'ani mai tsarki da ahalin yanzu suke gudanar da ayyukan yada sako a kasa mai tsarki, za su taka rawa wajen hadin kan al'ummar musulmi. Shugaban tawagar iraniya makaranta kur'ani mai tsarki da ahalin yanzu suke gudanar da ayyukan yada sako a kasa mai tsarki, za su taka rawa wajen hadin kan al'ummar musulmi. 502478



captcha