IQNA

Matakin Switzerland Zai Shafi Majami'oi A Kasashen Musulmi

12:18 - December 03, 2009
Lambar Labari: 1856808
Bangaren siyasa da zamantakewa; Kwamitin malaman musulmi na kasar Labanan sun fitar da wata sanarwa kan matakain hana gina masallatai da gwamnatin Switzerland ta dauka, inda suka bayyana cewa hakan zai bar tasiri kan majamioi a kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa da ke birnin Beirut cewa; Kwamitin malaman musulmi na kasar Labanan sun fitar da wata sanarwa kan matakain hana gina masallatai da gwamnatin Switzerland ta dauka, inda suka bayyana cewa hakan zai bar tasiri kan majamioi a kasashen musulmi. Kwamitin malaman musulmi na kasar Labanan sun fitar da wata sanarwa kan matakain hana gina masallatai da gwamnatin Switzerland ta dauka, inda suka bayyana cewa hakan zai bar tasiri kan majamioi a kasashen musulmi.503023


captcha