IQNA

12:18 - December 03, 2009
Lambar Labari: 1856810

Wahabiya Sun Shimfida Ikonsu Kan Wuraren Musulmi Masu Tsarki

Bangaren siyasa da zamantakewa; Wahabiya sun shinfida ikonsu a kan wuraren musulmi masu tsarki da ke Makka da Madina da sauran yankunan da ke wurare masu tsarki.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren bayanai na ofishin Ayatollah Ja'afar Sobhani cewa; Wahabiya sun shinfida ikonsu a kan wuraren musulmi masu tsarki da ke Makka da Madina da sauran yankunan da ke wurare masu tsarki. Wahabiya sun shinfida ikonsu a kan wuraren musulmi masu tsarki da ke Makka da Madina da sauran yankunan da ke wurare masu tsarki. 503187

captcha