IQNA

An Nuna Rashin Jin Dadin Matakin Hana Gina Masallatai A Switzerland

12:18 - December 03, 2009
Lambar Labari: 1856811
Bangaren siyasa da zamantakewa; Mutane da dama da suka hada da musulmi da wadanda ba musulmi bad a kungiyoyi na kasa da kasa da na kare hakkin bil adama na ci gaba da yin Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na cibiyar musulmin turai cewa; Mutane da dama da suka hada da musulmi da wadanda ba musulmi bad a kungiyoyi na kasa da kasa da na kare hakkin bil adama na ci gaba da yin Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland. Mutane da dama da suka hada da musulmi da wadanda ba musulmi bad a kungiyoyi na kasa da kasa da na kare hakkin bil adama na ci gaba da yin Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland.503010

captcha