Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani zama kan yanayon da musulmi suke ciki a duniya a cikin shekara ta 2009 da kuma irin taimakon da suke bukata daga junansu, wanda ya dauki tsawon kwanaki ana gudanarwa a Rahsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Rasha cewa; An gudanar da wani zama kan yanayon da musulmi suke ciki a duniya a cikin shekara ta 2009 da kuma irin taimakon da suke bukata daga junansu, wanda ya dauki tsawon kwanaki ana gudanarwa a Rahsa. An gudanar da wani zama kan yanayon da musulmi suke ciki a duniya a cikin shekara ta 2009 da kuma irin taimakon da suke bukata daga junansu, wanda ya dauki tsawon kwanaki ana gudanarwa a Rahsa. 503924