Bangaren rahoto; An gudanar da taro kan zagayowar ranar haihuwar Imam Naqi (AS) a kasar Hadaddiyar daular larabawa, wanda taron ya samu halartar mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah (SAW)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa a cewa; An gudanar da taro kan zagayowar ranar haihuwar Imam Naqi (AS) a kasar Hadaddiyar daular larabawa, wanda taron ya samu halartar mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah (SAW) An gudanar da taro kan zagayowar ranar haihuwar Imam Naqi (AS) a kasar Hadaddiyar daular larabawa, wanda taron ya samu halartar mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah (SAW) 503892