IQNA

16:21 - December 05, 2009
Lambar Labari: 1857279

Sama Da Alhazan Kasar Indonesia Dari Daya Ne Suka Rasa Rayukansu

Bangaren kasa da kasa; sama da alhazan kasar Indonesia 161 ne suka rasa rayukansu a lokacin gudanar da ayyukan hajjin bana a garuruwan Makka da madina da kuma Jidda.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar saudiyya cewa; sama da alhazan kasar Indonesia 161 ne suka rasa rayukansu a lokacin gudanar da ayyukan hajjin bana a garuruwan Makka da madina da kuma Jidda. sama da alhazan kasar Indonesia 161 ne suka rasa rayukansu a lokacin gudanar da ayyukan hajjin bana a garuruwan Makka da madina da kuma Jidda. 503838





captcha