Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na islam online cewa; Wani bincike ya tabbatar da cewa kyamar mabiya addinin Musulunci na ta kara karuwa a cikin kasar Amurka a sassa daban-daban na kasar, samakon siyasar wariya da ake nuna musu. Wani bincike ya tabbatar da cewa kyamar mabiya addinin Musulunci na ta kara karuwa a cikin kasar Amurka a sassa daban-daban na kasar, samakon siyasar wariya da ake nuna musu. 503981