IQNA

16:20 - December 05, 2009
Lambar Labari: 1857289

An Bude Wata Cibiyar Kula Da Kayayyakin Tarihin Musulunci A Birtaniya

Bangaren kasa da kasa; An bude wata cibiyar kula da kayyakin tarihin muslunci a jami'ar Oxford ta kasar Birtaniya, wadda za ta kula da ayyukan tara kayayyakin tarihi tare da adana su.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An bude wata cibiyar kula da kayyakin tarihin muslunci a jami'ar Oxford ta kasar Birtaniya, wadda za ta kula da ayyukan tara kayayyakin tarihi tare da adana su. An bude wata cibiyar kula da kayyakin tarihin muslunci a jami'ar Oxford ta kasar Birtaniya, wadda za ta kula da ayyukan tara kayayyakin tarihi tare da adana su. An bude wata cibiyar kula da kayyakin tarihin muslunci a jami'ar Oxford ta kasar Birtaniya, wadda za ta kula da ayyukan tara kayayyakin tarihi tare da adana su. 503948

captcha