IQNA

15:00 - December 07, 2009
Lambar Labari: 1858006

Ranar Ashura na Cikin Ranaku Na Musamman A Birnin Istanbul

Bangaren kasa d akasa; An saka ranar ranar Ashura ta zama daya daga cikin ranaku na musamman da suke da daraja a birnin Istanbul na kasar Turkiya, kamar dai yadda aka bada sanarwa hakan a cikin 'ya kwanaki nan.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga wasu kafofin yada labaran kasar Turkiya cewa; An saka ranar ranar Ashura ta zama daya daga cikin ranaku na musamman da suke da daraja a birnin Istanbul na kasar Turkiya, kamar dai yadda aka bada sanarwa hakan a cikin 'ya kwanaki nan. An saka ranar ranar Ashura ta zama daya daga cikin ranaku na musamman da suke da daraja a birnin Istanbul na kasar Turkiya, kamar dai yadda aka bada sanarwa hakan a cikin 'ya kwanaki nan. 504664

captcha